An gano wasu alamun yiyuwar an taɓa rayuwa a duniyar Mars

This web page was created programmatically, to learn the article in its authentic location you possibly can go to the hyperlink bellow:
https://www.bbc.com/hausa/articles/cm2d7gjx0zgo
and if you wish to take away this text from our web site please contact us

Hoton wasu duwatsu masu alamun zanen, kamar na jikin damisa.

Asalin hoton, NASA/JPL

Bayanan hoto, Wasu duwatsu masu alamun zanen da ba a saba gani ba, kamar na jikin damisa.

    • Marubuci, Rebecca Morelle
    • Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Science Editor
    • X,

Wasu alamomin duwatsu da ba a saba gani ba da aka gano a duniyar Mars masu ƙunshe da wasu alamomin da ba a tabbatar ko mene ne ba na nuna cewa an taɓa rayuwa a duniyar a baya.

Wasu ɓaraguzan duwatsu da hukumar kula da sararin samaniyar Amurka, Nasa ta gano a gefen wani kogi mai cike da ƙura ne suka tabbatar da hakan.

An gano duwatsun masu wasu zane-zanen launin damisa da wasu dabbobi.

Masana kimiyya solar yi imanin cewa waɗannan alamomi solar ƙunshi ma’adinai da aka samar ta hanyar amfani da haɗe-haɗen sinadarai masu alaƙa da tsofaffin halittun Martian.

This web page was created programmatically, to learn the article in its authentic location you possibly can go to the hyperlink bellow:
https://www.bbc.com/hausa/articles/cm2d7gjx0zgo
and if you wish to take away this text from our web site please contact us

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *